Kamar yadda kafar yada labarai ta CCTV ta ruwaito, taron na G7, wanda ya ja hankalin kasuwanni, zai gudana ne daga ranar 26 ga watan Yuni zuwa 28 ga wata ( Talata mai zuwa).Batutuwan wannan taron sun hada da rikici tsakanin Rasha da Ukraine, sauyin yanayi, matsalar makamashi, samar da abinci, farfado da tattalin arziki, da dai sauransu.
Kara karantawa